[ { "title": "ashe ba a rubuta su a cikin littafin ayukan sarakunan Yahuda ba?", "body": "wannan tambayar na tunar da mai karatu da cewa wadannan abubuwa a rubuce yake, duba yadda zaka fassara wannan kalmar kamar yadda yake a 8:22. AT:\"an rubuta su a cikin littafin ayukan sarakunan Yahuda ba\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Silla", "body": " iwannan wurin ba a san inda yake ba.(Duba: translate_names)" }, { "title": "Jozabad...Shimeyet... Yehozabad...Shomar...Amaziya", "body": "wadannan sunayen mutane ne (Duba:translate_names)" }, { "title": "ya zama sarki a madadinsa.", "body": "ya zama sarkin Yahuda." } ]