[ { "title": "Sa'an nan aka shigo birnin", "body": "Ana iya fassara wannan a cikin tsari mafi aiki.AT: \" Sa'an nan sojojin Babila suka shigo birnin\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "dukkan masu yaƙin ", "body": "dukkan Jarumai" }, { "title": " ta hanyar ƙofar tsakanin katangu ", "body": " \" ta wurin amfani da ƙofar katanga\"" }, { "title": " Kaldiyawa", "body": "wasu juyi na afmani da \"Kaldiyawa\" wani juyin kuma \"Babiliyawa\" dukkan sunayen biyu na ambaton kungiyan mutane guda." }, { "title": "Sarki ya yi ta wajen Araba", "body": "\"Sarki Zedekiya ya gudu zuwa \"" }, { "title": "Dukkan sojinsa kuwa suka warwatsu daga gare shi.", "body": " Ana iya fassara wannan a cikin tsari mafi aiki.AT: \" Dukkan sojinsa kuwa suka warwatsu daga gare shi\" ko \"sojojin Kaldiyawa sun kori dukkan sojojinsa\" (Duba: figs_activepassive)" } ]