[ { "title": "Sai ya tafi can zuwa Betal", "body": "An yi amfani da kalmar \"haura\" a nan saboda Betel ta fi girma sama da Yeriko." }, { "title": "ka tafi", "body": "Samarin sun so Elisha ya ya tafi ya bar su sai suka nuna ta wurin cewa \"ka tafi.\" AT: \"barnan\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "mai saiƙo", "body": "masu saiƙo basu da koda da gashi ko guda ɗaya a kansu. Samari suna yi wa Elisha ba'a don yana da saiƙo." }, { "title": "Samari arba'in da biyu", "body": "\"samarin 42\" (Duba: translate_ numbers)" } ]