[
	{
		"title": "Yanzu",
		"body": "\" a wancan lokacin\""
	},
	{
		"title": "a farkon shekara",
		"body": "\" kowane shekara a lokacin bazara \" (UDB)"
	},
	{
		"title": "Sa'ad da suke bizne wani mutun",
		"body": "Sa'ad da yayan Isra-ila  ke bizne gawan wani mutun"
	},
	{
		"title": "suka ga gungũn Mowabawa",
		"body": " ana iya faɗi a sarari cewa sun ji tsoron Mowabawa.AT:\" suka ga gungũn Mowabawa suna zuwa sai suka tsorata\" (duba: figs_explicit)"
	},
	{
		"title": "kabarin Elisha",
		"body": "kabarin da aka ɓinne  Elisha"
	},
	{
		"title": "Da zarar mutumin ya taɓi ƙasussuwan Elisha",
		"body": "\" mutumin \" anan na nufin gawarsa. ana iya fadin wannan a sarari . AT: \"Da zarar jikin mutumin ya taɓi ƙasussuwan Elisha\" (duba: figs_explicit)"
	}
]