[ { "title": "Yosiya ya fitar da...ya ƙazantar ... Ya rurrushe ", "body": "Yosiya zai umarci ma’aikatansa su yi waɗannan abubuwan. Wataƙila Hilkiya da firistocin da suka taimaka masa sun yi waɗannan abubuwan. AT: \"Ya umurce su su kawo ... kuma su ƙazantar ... Ya sa su lalace\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Geba ... Biyasheba", "body": "Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Yoshuwa (gwamnan birnin),", "body": "\"mai mulkin garin mai suna Yoshuwa\" ko kuma \"shugaban birni mai suna Yoshuwa.\" Wannan wanin Yoshuwa daban ne daga Yoshuwa a littafin Tsohon Alkawari na Yoshuwa." }, { "title": "'yan'uwansu maza.", "body": "A nan \"'yan'uwa\" suna nufin 'yan'uwansu firistoci waɗanda suke aiki a haikali." } ]