[ { "title": "Yahweh ya yi alheri ga Isra'ila, ya kuma ji tausayin su ya kuma kula da su.", "body": "Zai zama da amfani a rarabe wannan jumlolin zuwa wasu kananan sasa. AT: \"Amma Ubangiji ya yi wa mutanen Isra'ila alheri sosai. Ya taimaka\nmusu\"" }, { "title": "Don haka Yahweh bai hallakar da su ba", "body": "Alkawarin Yahweh shi ne dalilin da bai hallaka Isra'ila ba. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: \"Wannan shi ne dalilin da Yahweh bai\nhallaka su ba\" ko \"Saboda alkawarinsa, Yahweh bai hallaka su ba\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": " bai kore su daga gare shi ba.", "body": "An yi magana game da yadda Yahweh ya ƙi jin daɗin cewa ya kori Isra’ilawa daga inda yake. AT: \"Bai ƙi su ba\" (Duba: figs_metaphor)" } ]