[ { "title": "da ikonsa ta yadda ya yaƙi Amaziya sarkin Yahuda", "body": "A nan ana magana da ƙarfin rundunar Yehowash kamar yadda ƙarfin Yehowash. AT: \"ikon da sojojinsa suka nuna lokacin da suka yi yaƙi da rundunar Amaziya sarkin Yahuda\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "ba an rubuta su cikin littafin tarihin sarakunan Isra'ila ba?", "body": "Ana amfani da wannan tambaya don tunatar da mai karatu cewa ayyukan Yehoahaz ya rubuta a cikin wani littafi. Duba yadda aka fassara wannan magana a cikin 2 Sarakuna 1:18. AT: \"An rubuta su a littafin al'amuran sarakunan Isra'ila.\" (See: figs_rquestion)" }, { "title": "Yerobowam ya zauna a kursiyinsa", "body": "Anan \"ya zauna a kan kursiyinsa\" yana nufin hukuncin sarki. AT: \"Yerobowam ya zama sarki a bayansa\" ko \"Yerobowam ya fara sarauta bayansa\" (Duba: figs_metonymy)" } ]