[ { "title": "sai suka zuba da miya", "body": "\"suka zuba miyar a kwanoni\"" }, { "title": "akwai mutuwa a tunkunyar", "body": "Wannan yana nuna cewa akwai wani abu a cikin tukunyar da zai iya kashe su, ba wai cewa akwai wani abu da ya mutu a cikin tukunyar. AT: \"akwai wani abu a cikin tukunyar da zai kashe mu\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Ya zuba shi a cikin tukunyar", "body": "\"ya Ζ™ara shi a miyar a cikin tukunya\"" }, { "title": "ku zuba wa mutane", "body": "\"ba su abincin\"" } ]