[ { "title": "lokaci ta biyu", "body": "lokaci ta 2\" (Duba: translate_ordinal)" }, { "title": "tare da ni", "body": "Kasancewa \"tare da wani\" yana nufin kasancewa da aminci a gare su da tallafa musu. AT: \"amintacce a gare ni\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "ku ji", "body": "ku ji ku yi biyayya " }, { "title": "muryata", "body": "Anan \"muryar\" Yehu tana nufin abin da yake faɗi. AT: \"ga abin da nake faɗi\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "dole ne ku ɗauko wanda yake shi ne shugaban zuriyarku", "body": "Wannan yana nufin kashe su da cire kawunansu. AT: \"ku kashe zuriyar shugabanku ku kuma yanke kawunan ku\" (Duba: figs_euphemism)" }, { "title": "waɗanda suke kula da su", "body": "Wannan yana nuna cewa suna kulawa da su kuma suna koya masu. AT: \"wanda ke kiwon su\" ko \"waɗanda ke lura da su\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "suka aikawa da Yehu", "body": "Wannan yana nuna cewa sun aiko mutane ne don isar da kwandunan. AT: \"Ya aika mutane su kai su Yehu\" (Duba: figs_metonymy)" } ]