[ { "title": "daga hannun mutane", "body": "hannu anan na nufin mutane . AT: \"mutane\"(Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "masu kula da haikali", "body": "masu gyaran haikali" }, { "title": "masu sayo katakai da yankawa, da masu sassaƙa duwatsu", "body": "\"a sayo katakai da sassaƙa duwatsu\"" }, { "title": "da kuma duk abin da ake bukatar a biya shi domin gyare gyare .", "body": "a biya shi domin gyare gyare ." } ]