[ { "title": "sai ku san cewa", "body": "\"fahimta\" ko \"zama sane da gaskiyar cewa\" " }, { "title": "ba wani sashe na maganar Yahweh ... da zai faɗi ƙasa", "body": "Wannan yana maganar duk abin da Yahweh ya faɗa zai faru kamar dai abu ne wanda bai mutu ba ya faɗi ƙasa. AT: \"Babu wani ɓangaren\nkalmar Yahweh ... da zai faɗi\" ko \"kowane sashin maganar Yahweh ... zai faru\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "domin Yahweh ya yi", "body": "Wannan yana magana game da Yahweh wanda ya sa aka kashe zuriyar Ahab kamar ya kashe su da kansa. AT: \"Yahweh ne ya sa abin ya faru\" (Duba : figs_metaphor)" }, { "title": "har ta kai ga ba wanda ya ragu.", "body": "Wannan yana nuna cewa duk an kashe su. AT: \"har sai an kashe su duka\" ko \"har sai dukkan su sun mutu\" (Duba: figs_euphemism)" } ]