[ { "title": "muhinmim bayyani", "body": "wannan cigaban ne da maganar Yahweh wadda ta zo ta bakin annabi Ishaya, zuwa ga sarki Hezekiya game da Sennakereb. an yi amfani da layi a cikin dukan rubuce rubucen (duba: figs_parallelism)" }, { "title": " ka saɓa wa Ubangiji", "body": "ka saɓa shine a yi ba'a a fili" }, { "title": "Na busar da dukkan kogunan Masar a ƙarƙashin tafin ƙafafuna", "body": "wannan wani babban misali ne da ya nuna cewa zai iya ketare kowane irin kogi.\" ta wurin taka kogunan Masar a ƙarƙashin tafin ƙafafuna na busar da su\" (UDB) (Duba: figs_hyperbole da figs_metaphor)" } ]