[ { "title": "A shekara ta biyu ta Peka ɗan Remaliya, sarkin Isra'ila", "body": "Ana iya bayyana hakan a sarari cewa wannan ne shekara ta biyu na mulkinsaAT: \"A shekara ta biyu ta Peka ɗan Remaliya , sarkin Isra'ila (duba: figs_explicit da translate_numbers)" }, { "title": "Yotam ɗan Azariya, sarkin Yahuda ya fara mulki", "body": "\"Yotam ɗan Azariya, sarkin Yahuda ya zama sarki a Yahuda\"" }, { "title": "Yana da shekara ashirin da biyar...goma sha shida", "body": " shekara biyar... shekara goma sha shida**-Yana da shekara 25... shekara 16.(duba: translate_numbers)" }, { "title": "Yerushah", "body": "wannan sunnan mace ne .(Duba: translate_names)" } ]