[ { "title": "Akan dutsen", "body": "\"dutsen Karmel\"" }, { "title": "ta kama ƙafafunsa", "body": "Wannan na nufin ta ɗurƙusa ko ta kwanta a ƙasa a gabansa ta riƙe ƙafafunsa. AT: \"ta faɗi ƙasa a gabansa ta ta sa hannayenta akan ƙafafunsa\"" }, { "title": " Yahweh kuma ya ɓoye mani al'amarin, bai kuma faɗa mani komai ba", "body": "Elesha ya ga ran matar ya ɓaci mai Yahweh bai gaya masa ko menene matsalar ba." } ]