[ { "title": "ya keta tufafinsa", "body": "Sau da yawa mutane za su kwashe tufafinsu idan suna cikin tsananin damuwa. AT: \"ya yayyage tufafinsa don nuna bacin ransa\" (Duba: translate_symaction)" }, { "title": "Ni Allah ne da zan iya rayarwa ko in kashe, da wannan mutum zai so in warkar da mutum daga kuturtarsa?", "body": "Sarki ya yi amfani da wannan tambaya don ƙarfafa cewa roƙon Sarkin Aram abin ƙyama ne kuma abin da ba zai iya yi ba. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Sarkin A dole ne ya yi tunanin ni wani bawan\nAllah ne, mai iko akan mutuwa da rayuwa! Yana so in warke wannan mutumin na\nkuturta, amma ba zan iya yin hakan ba.\" ( Sarki ya yi wannan tambayar ne ya jaddada wa sarkin Aram roƙonsa abu ne da sarki ba zai iya ba. AT: \"Sarkin Aram ya yi tunani ni Allah ne, da ke da ikon rai da mutuwa! ya na so in warkar da wannan mutum daga kututtarsa, amma ba zan iya wannan ba.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": " Da alama yana neman jayayya da ni.''", "body": "Sarkin Isra'ila bai yarda roƙo warkar da Na'aman shine asalin dalilin wasiƙar. Ya na tunanin sarkin na neman faɗa ne. AT: \"yana neman hanyar da zai yi faɗa dani ne\" (Duba: figs_explicit)" } ]