[ { "title": "ginshiƙan tagulla da ke gidan Yahweh ... Kaldiyawa", "body": "\"Wannan shi ne abin da ya faru da ginshiƙan tagulla ... Yahweh: Kaldiyawa\" " }, { "title": "waɗanda firistoci ke aiki da su a haikali", "body": "\" waɗanda firistoci suka yi aiki da su a haikali\"" }, { "title": "Tukwanen da ake amfani da su domin cire tokar ", "body": "kana bukatar yin bayani a tsarari game da tokar da ake magana a kai. AT: \" Tukwanen da ake amfani da su domin cire tokar daga bagaɗi\"(Duba: figs_explicit)" }, { "title": "", "body": "" } ]