[ { "title": "Sai Ishaya ya cewa Hezekiya", "body": " dalilin da ya sa Ishaya yayi magana ana iya fadin sa a sarari. AT: \" saboda Ishaya ya sansance cewa Hezekiya yayi wauta ta wurin nuna wa mazajen kayaykinsa masu daraja , Ishaya ya ce masa (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Maganar Yahweh", "body": "kalma alama ce ta misali dake kumshe da saƙon da maganar ke ciki. AT: Maganar Yahweh\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "'Duba, ranakun na kusatowa da ", "body": "ku saurare ni, duba ranaku na kusatowa da \" ana amfani da kalman nan duba don a jawo hankulan game da abin Ishaya ke fadi wa Hezikiya." }, { "title": "ranakun na", "body": "ranaku wani lamuni ne mai ma'ana don komawa zuwa wani lokaci wanda ba a bayyana ba. (Duba: figs_synecdoche)" } ]