[ { "title": "Yanzu", "body": "Wannan kalma alama ce ta karya a cikin babban labarin. Wannan sabon sashin yana ba da bayanan baya don ɓangaren labarin da ya biyo baya. (Duba: writing_background)" }, { "title": "a farkon shekara", "body": "\"kowace shekara a lokacin bazara\"" }, { "title": "Sa'ad da suke bizne wani mutum", "body": "\"Sa'ad da yadda wasu Isra'ilawa suka binne gawar mutum\" " }, { "title": "suka ga gungũn Mowabawa", "body": "Ana iya bayyana shi sarai cewa suna tsoron Mowabawa. AT: \"sai suka ga wasu gungun Mowabawa suna zuwa kusa da su, sai suka firgita\" ( ana iya faɗi a sarari cewa sun ji tsoron Mowabawa.AT:\" suka ga gungũn Mowabawa suna zuwa sai suka tsorata\" (duba: figs_explicit)" }, { "title": "kabarin Elisha", "body": "kabarin da aka ɓinne Elisha" }, { "title": "Da zarar mutumin ya taɓi ƙasussuwan Elisha", "body": "\" mutumin \" anan na nufin gawarsa. ana iya fadin wannan a sarari . AT: \"Da zarar jikin mutumin ya taɓi ƙasussuwan Elisha\" (duba: figs_explicit)" } ]