[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Wannan shi ne abin da ya faru bayan sojojin Isra'ila sun ci mutanen Yahuda a\nBet Shemesh. " }, { "title": "Ya zo ...Ya ɗauke ", "body": "Anan \"Ya\" yana nufin Yehoash da sojojinsa. AT: \"Yehoash tare da sojojinsa sun zo ... Sojojin Yehoash sun ɗauke\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "Ƙofar Ifraim ... Ƙofar Kwana", "body": "Wadannan sunayen ƙofofin a bangon Urushalima. (wannan sunayen Ƙofafi ne na ganuwan Yerusalem. (Duba: translate_names)" }, { "title": "kamu ɗari hudu", "body": "\"kimanin mita 180 \" (Duba: translate_numbers)" } ]