[ { "title": "Duk da haka", "body": "marubucin yayi amfani da wannan kalmar domin ya nuna cewa , ko dayake dukkan abin da Yosiya yayi suna da kyau, amma Yahweh yana fushi da Yahuda." }, { "title": "Yahweh bai juya baya daga zafin fushinsa ba, wanda ya yi gãba da", "body": "wuta misali ne na fushi kuma ƙunna wuta alama ce ta yin fushi. ana iya fassara ma'anar zafin fushi da fushi a zaman mai ma'ana . wannan za a iya fassara a cikin tsari mai aiki. AT: \" Yahweh bai juya baya daga zafin fushinsa ba, wanda ya yi gãba da\" ko Yahweh bai bar nuna zafin fushinsa ba domin, yana cikin fushi da su. (Duba : figs_metaphor and figs_abstractnouns)" }, { "title": "ya taɗa masa zuchiya", "body": "\" ya sa shi ya yi fushi\"" }, { "title": "daga fuskata", "body": "\"daga in da nake\" nisa da ni\"" }, { "title": "Sunana zai kasance a wurin", "body": "sunnan alama ce don girmamawa wanda ya kamata mutane su bawa mutumin . AT:\" mutane su yi mani sujada a can\" (Duba : figs_metonymy)" } ]