[ { "title": "cikin tsananin", "body": "wahala mai tsanani ana ambatonta kamar yana da ɗaci. AT: \" yana daa wahala\"(Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "babu maceci don Isra'ila", "body": "\"babu wanda zai ceci Isra'ila\"" }, { "title": "ba zai shafe", "body": "halaka Isra'ila gabaki daya ana ambatonsa sai ka ce Yahweh ya shafe su da kayayaki. AT: \" halaka su gabaki daya.(See: figs_metaphor)" }, { "title": "Ya cece su ta hannun Yerobowam ɗan Yehoash.", "body": " \"hannu\" a nan na nufin Iko. Yeroboha ya ci nasara a kan makiyan Isra'ila da taimakon sojojinsa. AT: ' ya yardar ma Yerobowam da sojojinsa su cecesu. (Duba: figs_metonymy da figs_synecdoche)" } ]