[
	{
		"title": "Hefziba",
		"body": "mahaifiyar sarki mannaseh (See: translate_names)"
	},
	{
		"title": "aikin mugunta a gaban Yahweh,",
		"body": "wannan kalmar \"mugunta \" za a fassara ta a matsayin  wata jumla  \" aikin mugunta...mugunta\" \"gaban \"Yahweh anan  na nufin  yadda yake hukumchi ko zartaswa  game da muhinmacin abubuwa . fassara wannan kamar yadda yake a 3:1 AT: \" abubuwanda Yahweh ya kira su ayukan mugunta\" ko abubuwan da Yahweh yana duban su a matsayin mugunta.(Duba: figs_nominaladj da figs_metaphor)"
	},
	{
		"title": "kamar abubuwan banƙyama",
		"body": "ma'anar na iya zama kamar haka \" kamar abubuwan banƙyama\""
	},
	{
		"title": "sake ginin",
		"body": "Manasse ya sake ginin"
	}
]