[ { "title": "Duba", "body": "Ana amfani da wannan kalmar a nan don jan hankalin wani zuwa abin da ake faɗi na gaba. AT: \"Saurara\" " }, { "title": "sunan Yahweh", "body": "A nan Yahweh na nufin ta wurin sunansa. AT: \"Yahweh'' (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "a kan wurin", "body": "\"a kan wurin cutar\" ko \"akan kuturtata\"" }, { "title": "Abana da na Farfar wato kogunan Damaskus, basu fi duk waɗannan ruwayen na Isra'ila tsafta ba?", "body": "Na'aman ya yi wanna tambaya ne ya jaddada cewa Abana Farfar sun nfi rafin Yodan. za iya rubuta shi a matsayin sanar wa AT: \"Abana da Farfar rafukan rafuka, garinmu ƙasar aram sunfi duk wani rafin na Isra'ila!\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Abana da Farfar", "body": "wannan sunan rafuka ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "ba zan yi wanka a cikin in warke ba?", "body": "Na'aman ya yi amfani da wannan tambayar ya jaddada da ma ya yi wanka a sauran rafukan ya fi sauƙi.Ya yarda cewa wanka a cikinsu zai warkar da shi kamar yadda wanka a Yodan zai yi. AT: \"da yanzu na yi wanka a cikinsu na warke!\" ko da ya fi sauki in yi wanka a cikin su in warke!\" (Duba: figs_rquestion da figs_irony)" }, { "title": "ya juya cikin matuƙar hasala.", "body": "\"ya yi fushi sosai .lokacin da ya koma\"" } ]