[ { "title": "kira ta", "body": "\"gaya mata ta zo ta ganni\"" }, { "title": "Bayan ya kira ta", "body": "\"bayan Gehazi ya kira ta\"" }, { "title": "ƙofa", "body": "wannan na nufin murfin ƙofa. AT: \"murfin ƙofa\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Yaro", "body": "\"Yaron ki\"" }, { "title": "shugabana da kuma mutumin Allah", "body": "Matar ta yi amfani da waɗannan sunaye tn na nufin Elesha." }, { "title": "Baiwarka", "body": "Matar na nufin ita baiwar Elesha ce domin gimamawa." } ]