[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Sarki Yoram na Yahuda ya mutu kuma ɗansa Ahaziya ya zama sarki." }, { "title": " Idom ta tayar wa mulkin Yahuda har ya zuwa yau", "body": "Saboda haka bayan haka, Idom ba ta ƙara mallakar Yahuba ba, kuma har yanzu tana haka\" " }, { "title": "mulkin Yahuda", "body": "A nan \"Yahuda\" na nufin sarkin Yahuda. AT: \"mulkin sarkin Yahuda\" ko \"ikon sarkin Yahuda\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "har ya zuwa yau", "body": "har lokacin da aka rubuta wannan littafi" }, { "title": "Libna ita ma ta tayar alokaci guda", "body": "Libna ta tayar wa sarkin Yahuda kamar yadda Idom tayi. AT: \"kamar wancan lokacin, Libna tayi tawaye ga sarkin Yahuda\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Libna", "body": "Wannan su ne biranen Yahuda wanda asalinsa Yahuda ne. A nan \"Libna\" yana nufin mutanen da suke zaune a can. AT: \"Mutanen Libna\" (Duba: translate_names da figs_metonymy)" }, { "title": "To game da sauran abubuwa game da Yahoram, da duk abin da ya yi", "body": "\"Don ƙara karantawa game da tarihin Yehoram da abin da ya yi,\" " }, { "title": "ba su na a rubuceba ... Yahuda", "body": "Ana amfani da wannan tambaya don ko dai sanar da ko kuma tunatar da masu karatu cewa bayanin game da Yehoram yana cikin wannan littafin. AT: \"waɗannan abubuwan an rubuta su ne ... Yahuza.\" ko \"wani ya rubuta game da su ... Yahuda.\" (Duba: figs_rquestion da figs_activepassive) " }, { "title": "Yehoram ya mutu ya huta tare da ubanninsa, aka kuma binne shi ", "body": "Anan \"an huta\" hanya ce ta ladabi da ake magana akan wanda yake mutuwa. Bayan ya mutu, an binne gawarsa a dai-dai wurin da kakannin kakanninsa. Ana iya bayanin kalmar \"an binne\" a cikin tsari mai aiki. AT: \"Yehoram ya mutu kamar yadda kakanninsa suka mutu, suka binne shi tare da kakanninsa\" (Duba: figs_euphemism da figs_activepassive)" }, { "title": "sai Ahaziya ya zama sarki a gurbinsa", "body": "\"sai Ahaziya, ɗan Yehoram, ya zama sarki bayan ya mutu\"" } ]