[ { "title": "Mazajen birnin", "body": "\"shugabannin birnin\"" }, { "title": "halin da muke ciki a garin nan yana da faranta rai sosai", "body": "Hakan na nuna birnin an sa shi a wuri mai kyau. AT: \"birnin nan yana wuri mai kyau\" ko \"wannan birnin ya na matsaya mai kyau\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "yadda shugabana ya gani", "body": "Mutanen suna nufin Elsha anan a matsayi \"shugabana\" domin girmamawa." }, { "title": "ruɓanɓanya", "body": "\"ba da 'ya'ya masu kyau\"" } ]