[ { "title": "Yosiya ya rurrushe ...Ya kuma ƙona... ya buge shi...ya ƙona ", "body": "fassarar da ya dace saboda mai karatu ya fahimci cewa wasu mutane, kamar Hilkiya da firistoci da ke kalkashinsa 23:4 sun taimakawa Yosiya yin wannan abubuwan. (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "faɗi waɗannan abubuwan tuntuni.", "body": "\"ya faɗi cewa waɗannan abubuwan zasu faru\"" } ]