[ { "title": "Muhinmin bayyani", "body": "Ishaya a nan yana magana ne da sarki Hezekiya ya cigaba da afani da layi a cikin dukan rubuce rubucensa (Duba: figs_parallelism)" }, { "title": "girma a jeji", "body": " \"girma a jeji ba tare da an shuka ba\"" }, { "title": "Ragowar gidan Yahuda da suka rayu za su sake yin saiwa su yi ", "body": "wannan misalan ya kwatanta farfadowan sauran shuki da ya haifar da sakamako . AT: 1) Ragowar gidan Yahuda da suka rayu cikin wadata 2) Ragowar gidan Yahuda da suka rayu za su sake yin saiwa su yi ya'ya \"(UDB) (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Himmar Yahweh mai runduna za ta yi haka.", "body": "\"Himmar Yahweh zai sa haka ya faru\"" } ]