[ { "title": "Ya yago Isra'ila", "body": "\"Ya yago\" anan wani magana ne na cirewar tashin hankali. AT: \"Yahweh ya\nkawar da jama'ar Isra'ila\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "daga sarautar ta layin Dauda", "body": "\"daga mulkin zuriyar Dauda\"" }, { "title": "ya kawar da Isra'ila daga bin Yahweh ", "body": "\"ya juya Isra'ila daga bin Yahweh\"" }, { "title": "ba su kauce daga yin su ba", "body": "\"Isra’ilawa ba su daina aikata waɗannan zunubai ba” ko kuma “ba su daina aikata\nwaɗancan zunubai ba”" }, { "title": "saboda haka Yahweh ya cire Isra'ila daga fuskarsa", "body": "\"Wuri\" a nan wani magana ne don kulawa da kulawa. AT: \"saboda haka Yahweh ya kawar da jama'ar Isra'ila daga hankalin shi da kulawa\" (Duba: figs_metaphor)" } ]