[ { "title": "Domin haka sarki", "body": "Wannan na nufin sarki Aram." }, { "title": "ya tashi da asuba ya fita waje, sai ga ", "body": "\"ya tashi da asuba ya fita waje, sai ya ga\"" }, { "title": "Baransa ya ce da shi", "body": "Bawan ya koma cikin gidan ya gaya wa Elisha abinda ya gani. AT: \"bawan ya koma ciki kuma ya ce wa Elisha\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "domin waɗanda ke tare da mu sun fi waɗanda ke tare da su.\"", "body": "\"Kasance tare da wani\" a cikin yaƙi yana nufin yin yaƙi don ɓangarensu. AT: \"waɗanda suke goyon bayanmu a cikin yaƙi sun fi waɗanda suke goyon bayansu\" (Duba: figs_idiom)" } ]