[ { "title": "basu bukaci kuɗi domin su biya masu biyan ma'aikata ba", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Ba su nemi mutanen da suka karɓi kuɗin kuma suka biya ma'aikatan don gyaran don yin\nlissafin kuɗin\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "basu nemi a bada lissafi ba", "body": "don ajiye lissafin yawan ƙudade, da aka karba da aka kashe" }, { "title": " kuɗin baiko na hadayar laifi da kuma na hadayar zunubi ba a kawo su zuwa cikin haikalin Yahweh ba", "body": "wannan ya nuna cewa ba ayi amfani da kudaden domin gyaregyare. ana iya furta wannan a cikin tsari mafi aiki. AT: basu yi amfani da kuɗin baiko na hadayar laifi da kuma na hadayar zunubi ba, domin gyare gyare a cikin haikali na Yahweh (Duba: figs_explicit and figs_activepassive)" } ]