[ { "title": "Komai zai yi dai-dai", "body": "Matar ta faɗi haka, sanin hakan zai kasance idan mijinta ya aikata yadda ta buƙata. Ana iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayanin a bayyane. AT: \"Komai zai zama dai-dai idan kun yi yadda na roƙa\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Sai ta ɗaura wa jaki sirdi ", "body": "Matar ba ita tasa sirdin a jakin ba, bayinta suka sa mata. AT: \"ta sa bayinta suka sa mata sirdi a jaki\" (Duba: figs_metonymy)" } ]