[ { "title": "Dole ne ki shiga É—aki ", "body": "Wannan yana nufin shiga cikin gidansu. Ana iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayanin a bayyane. AT: \"dole ku shiga cikin gidan ku\" (Duba: figs_explicit)" } ]