[ { "title": "'ya'yan annabawa", "body": "Wannan ba wai yana nufin 'ya'yan su na cikinsu ba. amma, suma ƙungiya ce ta annabawa. Duba yadda aka fassara a 2:3. AT: \"ƙungiyar mazaje annabawa\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "miya", "body": "Wannan abincine da ake dafawa da nama da ganyaye da ruwa a tukunya." }, { "title": "ganyayen jeji", "body": "Waɗan nan ganyayen na fitowa a jeji. ma'an ba wanda ya shuka su." }, { "title": " ya cika haɓar rigarsa", "body": "Ya ɗaga ƙarshen rigarsa " }, { "title": "", "body": "" }, { "title": "", "body": "" } ]