[ { "title": "ya zamanto", "body": "\"Kuma ya faru cewa\"" }, { "title": "mai kiɗa garaya", "body": "wani da yake kiɗa garaya" }, { "title": "sai hannun Yahweh ya zo kan Elisha.", "body": "Anan “hannun” Yahweh yana nufin ikonsa. AT: \"ikon Yahweh ya hau kan Elisha\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "tare mahara", "body": "Kabarin dogo ne mai tsayi da ma’aikatan suka tono a cikin ƙasa don ɗaukar\nruwa. Tare mahara wani dogon tsanya da ma'aikata suka yi a ƙas domin su ringa tare ruwa" }, { "title": "wannan rafin zai cika da ruwa", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. Madadin fassarar: \"Zan cika\nkwarin kogin da ruwa\" (Duba: [[ za mu iya sa shi. AT: \"wannan rafin zai cika da ruwa\" (Duba: figs_activepassive) " }, { "title": "za ku kuma sha", "body": "Wannan na nufin shan ruwan da Yahweh yake bayarwa. Watau fassarar: \"zaku\nsha ruwan\" (Duba: Wannan na nufin shan ruwa da Yahweh ya tanada. AT: \"za ku sha ruwan\" (Duba: figs_explicit)" } ]