[ { "title": "wurin zaman da ya fi na waɗansu sarakunan", "body": " wurin zaman a teburin cin abinci na sarki, kwatancine na martaba shi. AT: \" an martabashi fiye da waɗansu sarakunan\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "ya cire wa Yahoiacin tufafin kurkuku,", "body": "bari mai karatu ya fahimta da cewa cire tufafin kurkuku alama ne na kasancewa yantace mutum. (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "teburin sarki ", "body": "\"tare da sarki da dogaransa\"" }, { "title": "Ana kuwa biyansa albashin", "body": " Ana iya fassara wanna a cikin tsari mafi aiki. AT: \" sarki ya tabatar cewa ana biyansa albashi domin sayan abinci a kullum(duba: figs_activepassive)" }, { "title": "albashin abinci a ko da yause", "body": "\"kudi domin sayan abinci\"" } ]