[ { "title": "Nebuzaradan", "body": "wannan sunan mutun ne . fassara shi kamar yadda yake a 25:8." }, { "title": "Ribla", "body": "wannan sunan wani wuri ne . fassara shi kamar yadda yake a. 25:6." }, { "title": "ya kashe su", "body": "wanan hanya ce mai sausauci da ake cewa\" An kashe su\"yana da kyau a fassara wannan domin mai karatu ya gane cewa wasu mutane na iya taimakwa sarki domin yayi haka . (Duba: figs_euphemism da figs_explicit)" }, { "title": "Ta haka Yahuda ya bar ƙasarsa zuwa zaman bauta", "body": "\"Yahuda ya bar ƙasarsa zuwa zaman bauta" }, { "title": " Yahuda ya bar ƙasarsa ", "body": "Yahuda , sunan al'umma ne mai ishara ga mutanen da da kansu. AT: \" mutanen Yahuda sun bar ƙasarsu. (Duba: figs_metonymy)" } ]