[ { "title": "A shekara ta ashirin da bakwai ta sarautar Yerobowam", "body": "A shekara ta bakwai na Yerobowam**- ana iya bayyana shi a sarari da cewa wannan shine shekara ta ashirin da bakwaina sarautarsa .AT: A shekara ta 27 na sarautar Yerobowam (Duba: figs_explicit da translate_numbers)" }, { "title": " Azariya", "body": "an sansance da wannan sarkin a yau da sunna 'Uziya\"" }, { "title": "Yekoliya,", "body": "sunnan mahaifiyar Azariya (See: translate_names)" }, { "title": "Ya yi abin da ke dai-dai", "body": "\"Azariya yayi abin da ke dai-dai\"" } ]