[ { "title": "Muhinmim bayani", "body": "cigaba da sakon sarki Yosiya zuwa Hilkiya Baban firist" }, { "title": "Su bada ƙuɗi ...da aka ba su...saboda sun yi aiki da shi ", "body": "\"su\" anan na nufin maaikata 22:3." }, { "title": "kafintoci da magina", "body": " 22:3." }, { "title": "saboda sun yi aiki da shi cikin aminci", "body": "saboda sun kasanche da aminci wurin amfani da ƙudin" } ]