[ { "title": "Muhinmin bayani", "body": "cigaba da fadin abin Yosiya yayi bisa ga maganar Yahweh" }, { "title": "Ya fitar da ...ya ƙona shi...ya zubar...Ya rusa", "body": "a dukkan lokatai, \"Ya\" na nufin Yosiya, amma fassarar da ya dace da mai karatu zai iya fahimta cewa wasu mutane a kalkashinsa kamar , Hilkiya da firistoci da ke kalkasinsa \" 23:4 sun taimakawa wa Yosiya domin yin wannan (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "saƙa tufafin", "body": "saƙa tufafin" } ]