[ { "title": "ya ce da 'yan tsaro da hafsoshi", "body": "kana iya fadin cewa Yehu ya fito ne daga haikali kafin yayi nagana da yan tsaro. AT: Ya fita daga haikalin Ba'al sai ya ce wa yan tsaro da hafsoshi. (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "da kaifin takobi", "body": "mazajen sun yi amfani da takobi suka kashe masu ibada ga Ba'al. wannan bayanin na magana ne akan takobinsu . AT: \"da takobinsu\" (UDB) (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": " suka jejjefar da su waje ", "body": " wannan na nufin jejefar da gawawakinsu waje daga cikin haikali AT: \" jefar da gawawakinsu waje daga cikin haikali.(Duba: figs_explicit)" } ]