[ { "title": "Hakika ta bakin Yahweh ne", "body": "wasu juyi sun ce, \"hakika saboda fushin Yahweh, \" wanda ya zama daidai da karanta asalin nassin. idan masu fassara na da wasu juyi a yaruruka daban , sai a yi amfani da abin da ake so." }, { "title": "ta bakin Yahweh ne", "body": "anan \"baki \" na wakiltar umurnin Yahweh. AT: kamar yadda Yahweh ya umurta\" (duba: figs_metonymy)" }, { "title": "ya cire su daga fuskarsa", "body": "\"cire su\" ko hallakar da su\"" }, { "title": " ya cika Yerusalem da jinin adalai,", "body": " Jinin kwatanci na mara laifi , zubda jini bayani ne na kisan mutum mara laifi. AT: \" ya kashe mutane dayawa a Yerusalem\"(duba: figs_metonymy)" } ]