[ { "title": "zuriya saba'in", "body": "''zuriya 70'' (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "Yehu ya rubuta wasiƙu ya aika da su Samariya", "body": "wannan na nufin Yehu ya aika da mazani su mika wasiku. AT: \"Yehu ya rubuta wasiƙu ya aika da manzanai su mika su a Samariya\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "cewa, shugabanku ", "body": "wasiƙun ya cewa \"shugabanku \"" }, { "title": " ku ɗora shi akan gadon sarautar mahaifinsa", "body": "ɗora shi a kan gadon saruta na nufin an zabe shi a matsayin Sarki. AT: \"ku ɗora shi akan gadon sarautar mahaifinsa\" (Duba : figs_metonymy)" } ]