[ { "title": "Yanzu", "body": "Wannan kalma alama ce ta karya a cikin babban labarin. Wannan sabon sashin yana ba da bayanan baya don ɓangaren labarin da ya biyo baya. (Duba: writing_background)" }, { "title": "a farkon shekara", "body": "\"kowace shekara a lokacin bazara\"" }, { "title": "Sa'ad da suke bizne wani mutum", "body": "\"Sa'ad da yadda wasu Isra'ilawa suka binne gawar mutum\" " }, { "title": "suka ga gungũn Mowabawa", "body": "Ana iya bayyana shi sarai cewa suna tsoron Mowabawa. AT: \"sai suka ga wasu gungun Mowabawa suna zuwa kusa da su, sai suka firgita\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "kabarin Elisha", "body": "\"kabarin da aka ɓinne Elisha\"" }, { "title": "Da zarar mutumin ya taɓi ƙasussuwan Elisha", "body": "Anan \"mutumin\" yana nufin gawar tasa. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: \"Da zaran jikin mamacin ya taɓa ƙasusuwan Elisha\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "sai ya farfaɗo ya miƙe tsaye da kafafunsa", "body": "\"mutumin da ya mutu ya sake rayuwa kuma ya tashi\"" } ]