[ { "title": "Zebida ", "body": "Wannan sunan mace ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Fediya", "body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": " Ruma", "body": "Wannan sunan wuri ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Yehoiakim ya yi akin mugunta a fuskar Yahweh", "body": "Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 3: 2. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya É—auka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)" } ]