[ { "title": "Muhimmin Bayani: ", "body": "A cikin wannan ayar, marubucin ya taƙaita abin da ya faru ta hanyar maimaita abubuwan da ya faru a cikin 2 Sarakuna 7: 1. (Duba: writing_endofstory)" }, { "title": "A wannan lokaci ", "body": "\"Game da wannan lokacin gobe\" " }, { "title": "Awo sha'ir ... awon garin alkama", "body": "A nan kalmar \"awo\" an fassara ''seah'' wanda shi ne ma'aunin ya kusan lita 7. AT: ''14 lita sha'ir ... lita 7 na garin alkama'' (Duba: translate_bvolume)" }, { "title": "Duba", "body": "\"sosai\". Kalmar \"duba\" anan a jaddada abinda ya biyo baya." }, { "title": "ko da Yahweh zai sa sakatun sama", "body": "Yahweh yana sa saukar ruwan sama mai yawa domin ya sa amfanin gona ta yi magana kamar ana buɗe sakatun a sama wanda yake zubo da ruwan sama. AT: \"ko da Yahweh zai sa aka yi ruwan sama mai yawa daga sama\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "ko wannan zai faru?", "body": "Hafsan yayi wannan tambaya ne don nuna rashin yardarsa. Wannan tambaya za a iya fassara a matsayin bayani. AT: \"wannan ba zai taɓa faruwa ba!\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "za ka ka gani ya faru da idanunka", "body": "Kalmomin \"da idanka\" ya nanata cewa tabbas shugaban zai ga abubuwan da Elisha ya annabta. AT: \"da kanka za ku kalli waɗannan abubuwa suna faruwa\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": " amma ba za ka ci daga cikinsa ba", "body": "\"amma ba za ka ci ko kaɗan daga cikin garin alkamarba ko sha'ir\"" } ]