[ { "title": "sarakunan Isra'ila da Yahuda dana Idom ", "body": "Wannan na nufin sarakuna tare da sojojin su. AT: \"sarakunan Isra'ila da sojojinsa tafi dare da sarkin Yahuda da sojojinsa da kuma sarkin Idom da sojojinsa\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": " yi ta kai da kawowa", "body": "Wannan ya bayyana hanyar da suka bi a fakaice kamar yadda yake a 3:7." }, { "title": "Rabin da'i'ra", "body": "Baka ne da aka yi shi kamar rabin da'i'ra." }, { "title": "ba a sami ruwa ba", "body": "Za a iya bayyana wa. AT: \"ba su sami ruwa ko kaÉ—an ba\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": " Me kenan? ko Yahweh ya tattaro sarakuna guda uku ya bashe su a hannun Mowab ne?''", "body": "an yi amfani da tambayar da ba ta da amsa domin a nanata tsanani da bantsoro na yanayin da suka tsinci kansu. AT: \"kamar Yahweh zai bar dukkanmu uku mu hallaka a hannun Mowab!\" (Duba: figs_rquestion) " }, { "title": " bashe su a hannun Mowab ne", "body": "A nan \"Mowab\" na nufin sojojin sa. \"hannun Mowab\" na nufin ikon Mowab. AT: \"ya bashe mu a hannun Mowab\" ko \"sojojin Mowab za su ci nasara akan mu\" (Duba: figs_synecdoche da figs_metonymy)" } ]