[ { "title": "Ba'al Shalishah", "body": "Wannan sunan birni ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "curi ashirin", "body": "\"curi 20\" (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "daga sabon girbi", "body": "\"da aka yi da hatsi na sabon girbi\"" }, { "title": "sababbin zangankun hatsi", "body": "\"sabon kan hatsi.\" Wannan na nufin hatsi sabon girbi. " }, { "title": "'Ƙaƙa zamu ba da wannan ga mutane ɗari?", "body": "Mutumin ya yi amfani da wannan tambayar ya nuna cewa wannan abincin bai isa ciyar da mutane ɗari ba. AT: \"wannan ba zai isa a ciyar da mutane ɗari ba!\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "mazaje ɗari", "body": "\"mazaje 100\" (Duba: translate_names)" }, { "title": "Maganar Yahweh", "body": "A nan Yahweh a na nufin abinda ya ce. Wanana maganar wakili ne na Yahweh da kansa. AT: \"Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)" } ]