[ { "title": "Muhimim bayani", "body": "cigaba da sakon Yahweh zuwa sarki Hezekiya ta wurin baransa annabi ishaya." }, { "title": " shekaru goma sha biyar ", "body": "shekaru 15 (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "daga hannun sarkin Asiriya", "body": "\" Hannu\" kwatanci ne na iko, mulki da sarrafawa. AT: \" daga ikon sarki Asiriyawa. (Dubu : figs_metonymy)" }, { "title": "curin ɓaure", "body": "\"manna da aka yi da curin ɓaure\" (UDB)" }, { "title": "suka sa a marurunsa", "body": "ɓarorin Hezekiya suka sa curin ɓauren a ciwonsa" } ]