[ { "title": "'ya'yan annabawa", "body": "Wannan baya nuna cewa su 'ya'yan annabawa ne, amma cewa su wani rukuni ne na annabawa. Duba yadda zaka fassara wannan kalmar a 2 Sarakuna 2: 3. AT: \"annabawa\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "Baranka mai gidana", "body": "\"Mijina, wanda ya kasance bawanka\" " }, { "title": "binsa bashi", "body": "mutumin da ya ba wasu mutane kuɗi" }, { "title": "Baiwarka ba ta da komai", "body": "Matar ta ambaci kanta a matsayin bawan Elisha don nuna masa girmamawa. " }, { "title": "ba ta da komai a cikin gida, sai 'yar tukunya ɗaya ta mai", "body": "Wannan ƙari ne. Abinda kawai yake da muhimmanci shi ne ta kasance kwalbar\nmai. (Duba: figs_hyperbole)" } ]